Fitila ba za ta ƙara haskakawa a cikinki ba,Ba kuma za a ƙara jin muryar ango da amarya a cikinki ba,Don attajiranki, dā su ne ƙusoshin duniya,An kuma yaudari dukkan al'ummai da sihirinki.