Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har suka tula wa kansu ƙasa suna ta kuka, suna baƙin ciki, suna kururuwa, suna cewa,“Kaito! Kaiton babban birnin nan!Wanda duk masu jiragen ruwa a bahar suka arzuta da ɗumbun dukiyarsa,A sa'a ɗaya ya hallaka.

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:19 a cikin mahallin