“Amfanin da kika ƙwallafa rai a kai, har ya kuɓuce miki,Kayan annashuwarki da na adonki sun ɓace miki, ba kuwa za a ƙara samunsu ba har abada!”