Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dabbar nan da ka gani, wadda dā take nan, a yanzu kuwa ba ta, za ta hawo ne daga ramin mahallaka, ta je ta hallaka, mazaunan duniya kuma waɗanda tun a farkon duniya, ba a rubuta sunayensu a Littafin Rai ba, za su yi mamakin ganin dabbar, don dā tana nan, a yanzu ba ta, za ta kuma dawo.

Karanta cikakken babi W. Yah 17

gani W. Yah 17:8 a cikin mahallin