Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan mala'ikan farko ya je ya juye abin da yake a tasarsa a kan duniya, sai kuwa waɗansu mugayen miyaku masu azabtarwa suka fito a jikin mutanen da suke da alamar dabbar nan, suke kuma yi wa siffarta sujada.

Karanta cikakken babi W. Yah 16

gani W. Yah 16:2 a cikin mahallin