Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Ku ji tsoron Allah, ku ɗaukaka shi, domin lokacinsa na yin hukunci ya yi. Ku yi masa sujada, shi da ya halicci sama, da ƙasa, da teku, da kuma maɓuɓɓugan ruwa.”

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:7 a cikin mahallin