Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne waɗanda ba su taɓa ƙazantuwa da fasikanci ba, domin su tsarkaka ne. Su ne kuma suke bin Ɗan Ragon a duk inda ya je. Su ne kuma aka fanso daga cikin mutane a kan su ne nunan fari na Allah, da na Ɗan Ragon nan kuma,

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:4 a cikin mahallin