Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tana kuma yaudarar mazaunan duniya, da abubuwan al'ajabin nan da aka yardar mata ta yi a gaban dabbar nan, tana umartarsu, su yi wata siffa saboda dabbar nan wadda aka yi wa rauni da takobi, ta kuwa rayu.

Karanta cikakken babi W. Yah 13

gani W. Yah 13:14 a cikin mahallin