Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ƙasa ta taimaki matar, ita ƙasar ta buɗe bakinta ta shanye kogin da macijin nan ya kwararo daga bakinsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:16 a cikin mahallin