Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 12:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ji wata murya mai ƙara a Sama tana cewa, “A yanzu fa, ceto, da ƙarfi, da mulki na Allahnmu, da kuma ikon Almasihunsa sun bayyana, don an jefa mai ƙarar 'yan'uwanmu a ƙasa, shi da yake ƙararsu dare da rana a gun Allahnmu.

Karanta cikakken babi W. Yah 12

gani W. Yah 12:10 a cikin mahallin