Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan aka buɗe Haikalin nan na Allah da yake a Sama, aka kuma ga akwatin alkawarinsa a Haikalinsa. Sai aka yi ta walƙiya da kururuwa, da aradu, da rawar ƙasa, da ƙanƙara manya manya.

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:19 a cikin mahallin