Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bayan kwana uku da rabin nan, sai numfashin rai daga wurin Allah ya shiga a cikinsu, suka tashi a tsaye, matsanancin tsoro kuwa ya rufe waɗanda suka gan su.

Karanta cikakken babi W. Yah 11

gani W. Yah 11:11 a cikin mahallin