Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Yahaya, ɗan'uwanku abokin tarayyarku a cikin tsanani, da mulki, da jimiri da suke a cikin Yesu. Ina a can tsibirin da ake kira Batamusa saboda Maganar Allah da kuma shaidar Yesu.

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:9 a cikin mahallin