Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, zai zo a cikin gajimare, kowa zai gan shi, har da waɗanda suka soke shi, duk kabilan duniya kuma za su yi kuka a kansa. Wannan haka yake. Amin.

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:7 a cikin mahallin