Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Asirtacciyar ma'anar taurarin nan bakwai da ka gani a hannuna na dama kuwa, da kuma fitilun nan bakwai na zinariya, to, su taurarin nan bakwai, mala'iku ne na ikilisiyoyin nan bakwai, fitilun nan bakwai kuwa, ikkilisiya bakwai ɗin ne.

Karanta cikakken babi W. Yah 1

gani W. Yah 1:20 a cikin mahallin