Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Tit 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganar nan tabbatacciya ce.Ina so ka ƙarfafa waɗannan abubuwa ƙwarai, don waɗanda suka ba da gaskiya ga Allah su himmantu ga aiki nagari, waɗannan abubuwa kuwa masu kyau ne, masu amfani kuma ga mutane.

Karanta cikakken babi Tit 3

gani Tit 3:8 a cikin mahallin