Duk waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka. Ka gayar mini da masoyanmu, masu bangaskiya.Alheri yă tabbata a gare ku, ku duka.