Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Tit 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga masu tsarkin rai duk al'amarinsu mai tsarki ne, marasa tsarkin rai kuwa marasa ba da gaskiya, ba wani al'amarinsu da yake mai tsarki, da zuciyarsu da lamirinsu duka marasa tsarki ne.

Karanta cikakken babi Tit 1

gani Tit 1:15 a cikin mahallin