Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Tit 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle ne a kwaɓe su, tun da yake suna jirkitar da jama'a gida gida, ta wurin koyar da abin da bai kamata ba, don neman ƙazamar riɓa.

Karanta cikakken babi Tit 1

gani Tit 1:11 a cikin mahallin