Kamar yadda Ishaya ya yi faɗa cewa,“Da ba domin Ubangijin Runduna ya bar mana zuriya ba,Da mun zama kamar Saduma,An kuma maishe mu kamar Gwamrata.”