Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa fa? Allah da yake yana so ya nuna fushinsa, ya kuma bayyana ikonsa, sai ya haƙura matuƙar haƙuri da waɗanda suka cancanci fushinsa, suka kuma isa hallaka,

Karanta cikakken babi Rom 9

gani Rom 9:22 a cikin mahallin