Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kuma ku miƙa gaɓoɓinku su zama kayan aikin mugunta, don yin zunubi. Amma ku miƙa kanku ga Allah, kamar waɗanda aka raya bayan mutuwa, kuna miƙa gaɓoɓinku ga Allah kayan aikin adalci.

Karanta cikakken babi Rom 6

gani Rom 6:13 a cikin mahallin