Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 5:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shari'a fa, an shigo da ita ne, don laifi yă haɓaka. Amma a inda zunubi ya haɓaka, alherin Allah ma ya fi haɓaka ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:20 a cikin mahallin