Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka kuwa mutuwa ta mallaka tun daga Adamu har ya zuwa Musa, har ma a kan waɗanda ba su yi zunubi irin na keta umarnin da adamu ya yi ba, wanda yake shi ne kwatancin mai zuwan nan.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:14 a cikin mahallin