Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim kuwa ko da yake ba halin sa zuciya a gare shi, sai ya yi ta sawa, ya gaskata zai zama uban al'ummai da yawa, kamar yadda aka faɗa masa cewa, “Haka zuriyarka za ta yawaita.”

Karanta cikakken babi Rom 4

gani Rom 4:18 a cikin mahallin