Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a cikin wane hali aka lasafta masa ita? Bayan da aka yi masa kaciya ne, ko kuwa tun ba a yi ba? Ai, tun ba a yi ba ne, ba bayan da aka yi ba.

Karanta cikakken babi Rom 4

gani Rom 4:10 a cikin mahallin