Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa? Mu Yahudawa mun fi sauran ne? A'a, ko kaɗan! Don dā ma mun ɗora wa Yahudawa da al'ummai laifi, cewa dukkansu zunubi yana iko da su.

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:9 a cikin mahallin