Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A'a, ko kusa! A dai tabbata Allah mai gaskiya ne, ko da yake kowane mutum maƙaryaci ne, yadda yake a rubuce cewa,“Don maganarka tă tabbatar da adalcinka,Ka kuma yi rinjaye in an binciki al'amarinka.”

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:4 a cikin mahallin