Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina kuma fariyarmu ta shiga? Ina kuwa! Ta wace hanya aka kawar da ita? Ta aikin lada? A'a, sai dai ta hanyar bangaskiya.

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:27 a cikin mahallin