Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 3:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ayyana Yesu Almasihu ya zama hadayar sulhu, ta wurin ba da gaskiya ga jininsa. Allah kuwa ya yi haka domin yă nuna adalcinsa ne, domin dā saboda haƙurinsa ya jingine zunuban da aka gabatar,

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:25 a cikin mahallin