Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba wani ɗan adam da zai sami kuɓuta ga Allah ta kiyaye ayyukan Shari'a, tun da yake ta Shari'a ne mutum yake ganin laifinsa.

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:20 a cikin mahallin