Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ayyukansu sun nuna, cewa abin da Shari'a ta umarta a rubuce yake a cikin zukatansu, lamirinsu kuwa yana shaidawa, tunaninsu kuwa yana zarginsu, ko kuma yana kāre su.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:15 a cikin mahallin