Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi a rashin sanin Shari'a, za su hallaka ne ba tare da Shari'a ba. Ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi a ƙarƙashin Shari'a kuwa, za a hukunta su ta hanyar Shari'a.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:12 a cikin mahallin