Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari kowa yă yi biyayya ga mahukunta. Gama ba wani iko sai da yardar Allah. Mahukuntan da suke nan kuwa naɗin Allah ne.

Karanta cikakken babi Rom 13

gani Rom 13:1 a cikin mahallin