Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake muna da baiwa iri iri, gwargwadon alherin da aka yi mana, to, sai mu yi amfani da su. In ta annabci ce, sai mu yi amfani da ita gwargwadon bangaskiyarmu,

Karanta cikakken babi Rom 12

gani Rom 12:6 a cikin mahallin