Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku ƙaunatattuna, kada ku ku yi ramuwa, sai dai ku bar wa fushin Allah. Domin a rubuce yake cewa, “Ramuwa tawa ce, ni zan saka, in ji Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Rom 12

gani Rom 12:19 a cikin mahallin