Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi zaman lafiya da juna. Kada ku nuna alfarma, sai dai ku miƙa kanku ga aikata ayyukan tawali'u. Kada ku aza kanku masu hikima ne.

Karanta cikakken babi Rom 12

gani Rom 12:16 a cikin mahallin