Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ina roƙonku 'yan'uwa, saboda yawan jinƙai na Allah, ku miƙa jikinku hadaya rayayyiya, tsattsarka, abar karɓa ga Allah. Domin wannan ita ce ibadarku ta ainihi.

Karanta cikakken babi Rom 12

gani Rom 12:1 a cikin mahallin