Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwa, ga wata asirtacciyar gaskiya da nake so ku sani, domin kada ku zaci ku masu hikima ne, taurarewar nan–wadda ba mai tabbata ba ce–ta sami Isra'ilawa ne, har adadin al'ummai masu É—ungumawa zuwa ga Allah ya cika.

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:25 a cikin mahallin