Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika haka ne, amma saboda rashin bangaskiyarsu ne aka sare su, kai kuwa saboda bangaskiyarka ne kake kafe. Kada fa ka nuna alfarma, sai dai ka ji tsoron Allah.

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:20 a cikin mahallin