Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kuma tambaya. Faɗuwar da suka yi, sun faɗi ba tashi ke nan? A'a, ko kusa! Sai ma faɗuwarsu ta zama sanadin ceto ga al'ummai, don a sa Isra'ila kishi.

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:11 a cikin mahallin