Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina tambaya. Wato, Allah ya juya wa jama'arsa baya ke nan? A'a, ko kusa! Ai, ni ma da kaina Ba'isra'ile ne, zuriyar Ibrahim, na kabilar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:1 a cikin mahallin