Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 1:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan kuwa ko da yake sun san shari'ar Allah cewa masu yin irin waɗannan abubuwa, sun cancanci mutuwa, duk da haka, ba aikata su kaɗai suke yi ba, har ma suna goyon masu yinsu.

Karanta cikakken babi Rom 1

gani Rom 1:32 a cikin mahallin