Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma maza suka bar ma'amalarsu ta halal da mata, jarabar juna ta ɗebe su, maza da maza suna aikata rashin kunya, suna jawo wa kansu sakamako daidai da bauɗewarsu.

Karanta cikakken babi Rom 1

gani Rom 1:27 a cikin mahallin