Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin yi musu magana haka, sai ga wani shugaban jama'a ya zo, ya yi masa sujada, ya ce, “Yanzu yanzu 'yata ta rasu, amma ka zo ka ɗora mata hannu, za ta rayu.”

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:18 a cikin mahallin