Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Abokan ango sa yi baƙin ciki tun ango yana tare da su? Ai, lokaci yana zuwa da za a ɗauke musu angon. A sa'an nan ne fa za su yi azumi.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:15 a cikin mahallin