Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ni ma a hannun wani nake, da kuma soja a hannuna, sai in ce wa wannan, ‘Je ka,’ sai ya je, wani kuwa in ce masa, ‘Zo,’ sai ya zo, in ce wa bawana, ‘Yi abu kaza,’ sai ya yi.”

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:9 a cikin mahallin