Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya isa wancan hayi a ƙasar Garasinawa, mutum biyu masu aljannu suka fito daga makabarta suka tarye shi. Don kuwa su abin tsoro ne ƙwarai, har ba mai iya bi ta wannan hanya.

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:28 a cikin mahallin