Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In za ku yi addu'a, kada ku zama kamar munafukai, don sun cika son yin addu'a a tsaye a majami'u da kan hanya, wai mutane su gan su. Gaskiya nake gaya muku, sun sami iyakar ladansu.

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:5 a cikin mahallin