Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 6:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka kada ku damu, kuna cewa, ‘Me za mu ci?’ ko, ‘Me za mu sha?’ ko kuwa, ‘Me za mu sa?’

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:31 a cikin mahallin